Fihirisa na Hasumiyar Tsaro ta 2017
Kwanan watan da talifin ya fito
AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU
Jehobah “ba za ya bari a yi muku jarraba wadda ta fi ƙarfinku ba” (1 Kor. 10:13), Fabrairu
Me ya sa abin da Matta da Luka suka rubuta game da rayuwar Yesu ya bambanta? Agusta
Shin waɗanda Almasihu ya fito daga zuriyarsu a Isra’ila ta dā ’yan fari ne kawai? Disamba
Shin ya dace Kirista ya mallaki makamai kamar bindiga don ya tsare kansa daga wasu mutane? Yuli
Shin ya dace ne Kiristoci su yi amfani da maganin hana ɗaukar ciki da ake kira IUD? Disamba
LITTAFI MAI TSARKI
LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWA
RAYUWA TA KIRISTA
Abokin Kirki a Lokacin Matsala, Maris
Albarkar Bayarwa, Na 2
Ka Kāre Kanka Daga Ƙaryace-Ƙaryace, Yuli
Ƙauna—Hali ne Mai Muhimmanci, Agusta
Shin Sasanta Rigima Zai Sa Ku Yi Zaman Lafiya? Yuni
Wajibi Ne Limaman Kiristoci Su Ƙi Yin Aure? Na 2
Ya Kamata Kiristoci Su Yi Bikin Kirsimati Ne? Na 6
Yaya Kake Ɗaukan Kurakurai? Na 6
SHAIDUN JEHOBAH
“Ba Abin da Zai Iya Hana Mu Yin Wa’azi” (Ostareliya), Fabrairu
Ka Saba da Sabuwar Ikilisiyar da Ka Je, Nuwamba
“Mai-Alheri Za Ya Sami Albarka” (gudummawa), Nuwamba
“Muna Ƙara Ƙwazo da Ƙauna Fiye da Dā” (taron yanki 1922), Mayu
Sakamako Mai Kyau don Nuna Alheri, Oktoba
Sun Ba da Kansu da Yardar Rai a Turkiya, Yuli
Sun Ba da Kansu da Yardar Rai (‘Yan’uwa mata marasa aure), Janairu
Sun Yi Farin Cikin Sauƙaƙa Rayuwarsu, Mayu
“Yaushe Za Mu Yi Wani Babban Taro Kuma?” (Meziko), Agusta
TALIFOFIN NAZARI
Darussan da Za Ka Koya Daga Wahayin Zakariya, Oktoba
Fansa “Cikakkiyar Kyauta” Ce Daga Jehobah, Fabrairu
Gaskiya Ba ta Kawo ‘Salama, Amma Takobi,’ Oktoba
“Ina da Bege ga Allah,” Disamba
Iyaye Ku Taimaka wa Yaranku Su Zama Masu ‘Hikima’ Don Samun Ceto, Disamba
Jehobah Yana Ja-gorar Mutanensa, Fabrairu
Jehobah Yana Ƙarfafa Mu Sa’ad da Muke Cikin Matsala, Yuni
Jehobah Zai Cika Nufinsa! Fabrairu
Kana Amfani da Abubuwan da Aka Rubuta Kuwa? Maris
Kalmar Allah Tana da Iko, Satumba
Ka Bauta wa Jehobah da Dukan Zuciyarka! Maris
‘Ka Biya Abin da Ka Yi Wa’adi’ ko Alkawarinsa, Afrilu
“Ka Danƙa ma Mutane Masu-Aminci,” Janairu
Ka Dogara ga Jehobah Kuma Ka Yi Alheri, Janairu
Ka Ɗauki Sabon Hali kuma Ka Ci gaba da Hakan, Agusta
Ka Goyi Bayan Sarautar Jehobah! Yuni
Ka Guji Tunanin Mutanen Duniya, Nuwamba
Ka Girmama Wanda Ya Cancanci Girmamawa, Maris
Ka Kasance da Bangaskiya Kuma Ka Tsai da Shawara Mai Kyau! Maris
Kada Ka Bar Wani Abu Ya Hana Ka Samun Ladar, Nuwamba
Kada Ku Bar Ƙaunar da Kuke wa Juna ta yi Sanyi, Mayu
Kana da Ra’ayin Jehobah Game da Yin Adalci? Afrilu
“Kana Ƙaunata Fiye da Waɗannan?” Mayu
Ka Ƙwallafa Ranka ga Al’amuran Ibada, Yuni
Ka Mai da Hankali ga Batun da Ya Fi Muhimmanci, Yuni
Kana Neman Mafaka a Wurin Jehobah Kuwa? Nuwamba
Kana Shirye Ka Jira Jehobah da Haƙuri? Agusta
Ka Nemi Dukiyar da Za ta Dawwama, Yuli
Ka Riƙa Kame Kanka, Satumba
Ka Riƙa Waƙa da Farin Ciki! Nuwamba
Karusa da Kambi Suna Kāre Ka, Oktoba
Ka Yi Amfani da ’Yancinka a Hanyar da ta Dace, Janairu
Ka Yi Koyi da Halin Jehobah na Nuna Tausayi, Satumba
Ka Yi Koyi da Yadda Jehobah Yake Nuna Adalci da Jin Ƙai, Nuwamba
“Ka Yi Ƙarfin Hali . . . Ka Kama Aikin,” Satumba
Ku Taimaka wa “Baƙi” Su Bauta wa Jehobah da Farin Ciki, Mayu
“Ku Yi Kuka Tare da Masu-Kuka,” Yuli
“Maganar Ubangiji Za ta Tsaya Har Abada,” Satumba
“Mai-Shari’an Dukan Duniya” Yana Yin Abin da Ya Dace a Kowane Lokaci, Afrilu
Matasa “Ku Yi Aikin Cetonku,” Disamba
Mene ne Mulkin Allah Zai Kawar? Afrilu
Me Ya Sa Za Mu ‘Yabi’ Jehobah? Yuli
“Mu Yi Ƙauna . . . da Aiki da Gaskiya Kuma,” Oktoba
“Na Sani Za Ya Tashi,” Disamba
Salama ta Allah ta Fi Ganewar Ɗan Adam, Agusta
Shin Kasancewa da Tawali’u Tsohon Yayi Ne? Janairu
Su Wa Suke Yi wa Mutanen Allah Ja-gora a Yau? Fabrairu
Ta Yaya Ba da Kai Yake Sa a Yabi Jehobah? Afrilu
“Ya Sa Dukan Shirye-Shiryenka Su Yi Nasara,” Yuli
Yadda Za Mu Taimaka wa Yaran “Baƙi” Mayu
Yadda Za Mu Kawar da Halin Banza, Agusta
Za Ka Iya Zama Mai Tawali’u Sa’ad da Kake Fuskantar Jaraba, Janairu
TARIHI
Allah Ya Yi Mana Alheri Sosai (D. Guest), Fabrairu
Ina Wa’azi Ko da Yake Ni Kurma Ne (W. Markin), Mayu
Na Ƙuduri Aniyar Zama Sojan Kristi (D. Psarras), Afrilu
Na Sadaukar da Kome don Hidimar Ubangiji (F. Fajardo), Disamba
Na Sami Albarka a Yin Aiki da Mutanen da Suka Manyanta (D. Sinclair), Satumba
Na Sami Albarka Sosai don Na Jimre da Tsanantawa (P. Sivulsky), Agusta
Yadda Na Amfana Daga Yin Tarayya da Masu Hikima (W. Samuelson), Maris
Za Mu Sami Albarka Idan Muka Yi Abin da Jehobah Yake So (O. Matthews), Oktoba
WASU
Alhini, Na 4
Aljanna a Duniya—Gaskiya Ce ko Ƙage? Na 4
Allah Ya Kira Ta Sarauniya (Saratu), Na 5
Baƙi na Ibrananci, Na 4
Game da Rai da Mutuwa, Na 4
“Ke Kyakkyawar Mace Ce” (Saratu), Na 3
Kyauta Mafi Tamani, Na 6
Mahaya Huɗun, Na 3
“Mai-Albarka Ce Hikimarki” (Abigail), Yuni
Mala’iku Suna Wanzuwa Kuwa? Na 5
Me Ya Sa Yesu Ya Hana Yin Rantsuwa? Oktoba
Mene ne Armageddon? Na 6
Rashin Adalci a Duniya, Na 3
Rashin Lafiya Mai Tsanani, Na 4
Rayuwa a “Kwanaki na Ƙarshe”? Na 2
Samun ’Yanci Daga Bauta, Na 2
Shawarar Bulus Cewa a Ɗan Jinkirta Tashi (A. M. 27), Na 5
Shin Kana Ƙin Mutane Don Yadda Suke? Yuni
Suna a Tulu na Dā, Maris
Ta yaya ake ɗaukan wuta a zamanin dā? Janairu
Wahala, Na 1
Yadda Gayus Ya Taimaka wa ’Yan’uwansa, Mayu
“Ya Faranta wa Allah Rai” (Anuhu), Na 1
’Yan Kasuwa da Suke Sayar da Dabbobi “Mafasa” Ne? Yuni
Yusufu Ɗan Arimathiya, Oktoba
Zaman Lafiya a Duniya, Na 5