27 ga Disamba, 2021–2 ga Janairu, 2022
ALƘALAI 13-14
Waƙa ta 134 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Abin da Iyaye Za Su Iya Koya Daga Manowa da Matarsa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Alƙ 14:2, 3—Ta yaya ’yar Filistiya da ke nassin nan ta dace da Samson? (w05-E 3/15 26 sakin layin na 1)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Alƙ 14:5-20 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
“Yadda Za Ka Daɗa Jin Daɗin Wa’azi—Ka Koya Wa Ɗalibanka Yadda Za Su Riƙa Nazari da Kansu”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Taimaka wa Ɗalibanku Su Riƙa Nazari da Kansu.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lffi darasi na 02, taƙaitawa da bita da kuma maƙasudi (th darasi na 17)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 64
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 148 da Addu’a