13-19 ga Mayu
ZABURA 38-39
Waƙa ta 125 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
1. Kada Ka Bar Zuciyarka Ta Riƙa Damunka
(minti 10)
Idan zuciyar mutum tana damunsa, haka yana kama da ɗaukan kaya mai nauyi (Za 38:3-8; w20.11 27 sakin layi na 12-13)
Maimakon mutum ya mai da hankalinsa a kan kuskuren da ya yi a dā, zai dace ya ci gaba da yin abin da zai faranta ran Jehobah (Za 39:4, 5; w02-E 11/15 20 sakin layi na 1-2)
Ka riƙa yin adduꞌa ko da yadda zuciyarka take damunka yana sa hakan ya yi maka wuya (Za 39:12; w21.10 15 sakin layi na 4)
Idan zuciyarka tana damunka sosai, ka tuna cewa Jehobah yana gafarta wa mai zunubin da ya tuba.—Ish 55:7.
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
Za 39:1—A waɗanne yanayoyi ne zai dace mu bi ƙaꞌidar nan da ta ce mu ‘kame bakinmu’? (w22.09 13 sakin layi na 16)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) Za 38:1-22 (th darasi na 2)
4. Ka Yi Magana da Basira—Abin da Bulus Ya Yi
(minti 7) Tattaunawa. Ku kalli BIDIYON, sai ku tattauna lmd darasi na 5 batu na 1-2.
5. Ka Yi Magana da Basira—Ka Yi Koyi da Bulus
(minti 8) Tattaunawa da ke lmd darasi na 5 batu na 3-5 da “Ka Kuma Karanta.”
Waƙa ta 44
6. Bukatun Ikilisiya
(minti 15)
7. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya
(minti 30) kr babi na 11 sakin layi na 1-8